Marigayi Krishnakumar Kunnath mai shekaru 53, ya mutu sakamakon bugun zuciya jim kadan bayan kammala wani shagalin biki a jiya Talata. Sa’o’i kadan kafin rasuwarsa a...
Daga kabiru basiru fulatan Fitaccen mawakin Nigeria, David Adedeji Adeleke, wanda aka fi sani da Davido, ya yiwa tsohon hidimin shugaban kasa Muhammadu Buhari...
Daga khadija abdullahi muhd Alamu na nuna cewa mawaki kuma jarumin da ya dauki nauyin fim din Wuff mai dogon zango ya...
Daga Khadija abdullahi muhmd Wasu ‘Yan Kannywood da suke tashe a Arewacin Najeriya su kan samu kan su a irin wannan yanayi. A kwana-kwanan-nan labarin...
Daga muhammad Muhammad zahraddin Hukumar tace fina-finai da bidiyo ta ƙasa, NFVCB, ta ce hukumar ta karɓa tare da tace fina-finai 541 da...
Daga Maryam Bashir Musa Jarumar masana’antar Kannywood Nafisa Abdullahi ta caccaki masu haihuwa barkatai bisa yadda suke kasa daukar nauyin yaran da suka haifa....
Daga khadija abdullahi muhmd A zango na biyu na shirin Alaka mai dogon zango na Kamfanin FKD na Ali Nuhu, an yi mamakin ganin...
Daga Yasir sani Abdullahi Shahararriyar mawakiya Kuma Mai fassara fina finan India wato moofy ta bayyana cewa cewa burinta a rayuwa shine taga ta auri tsohon...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Mawaƙiya Angélique Kidjo ƴar Benin da mawaƙi Black Coffee ɗan Afirka ta Kudu sun sami lambobin yabo a bikin...
Daga Khadija Ibrahim Muhammad A ranar Litinin da ta gabata ce ’yan ta’adda suka kai wani mummunan hari wa jirgin kasa da...
Daga Khadija Ibrahim Muhammad Ɗaya daga cikin fitattun ƴan fim a Hollywood, Bruce Willis mai shekara 67 ya yi ritaya daga sana’arsa ta fitowa a...
Daga maryam bashir musa Shahararriyar jarumar masana’antar finafinai ta Kannywood, Rahama Sadau da ‘yan uwanta sun godewa Allah da ya raya ta ta tsallake...
Daga yasir sani abdullahi Jarumar masana’antar fina-finai ta Kannywood, Nafisa Ishaq, ta roƙi Sheikh Aminu Daurawa da ya yafe mata a kan fefen...
Daga kabiru basiru fulatan Fitaccen Mai tsara fina-finan Hausa na Kannywood, Abba Bashir, wanda a ka fi sani da Mai-shadda ya musanta rahotannin da...
Daga kabiru basiru fulatan . Alamu sun nuna cewa, fitaccen Mai haɗa fina-finan Hausa na Kannywood, Abba Bashir Mai-shadda zai aure ɗaya da ga cikin...
Daga Kabiru basiru fulatan Hirar da kafar Bbc tayi da ɗaya daga cikin tsofaffin jaruman Kannywood Ladi Cima, hirar ta jawo cecekuce a tsakanin...
Daga yasir sani abdullahi Hukumar tace fina-finai ta NIGERIA ta ce a shekarar 2021 ta samu nasarar kwace fina-finan batsa (Blue Films) sama da...
Daga kabiru basiru fulatan Naziru M Ahmad, wanda aka fi sani da Sarkin Waka, ya bayyana hakan ne a cikin wani faifan bidiyo, jim...
Daga kabiru basiru fulatan cikin shirin daga bakin mai ita da bbchausa sunkayi da jaruma ladin cima haruna inda ake tambayoyi inda ankayi mata...
Daga yasir sani abdullahi Daga Bakin Mai Ita wani shiri ne na BBC Hausa da ke kawo muku hira da fitattun mutane kan wasu...