Ɗaya daga cikin fitattun ƴan fim a Hollywood, Bruce Willis mai shekara 67 ya yi ritaya daga sana’arsa ta fitowa a fim.
Advertisements
Advertisements
A wata sanarwa da iyalansa suka fitar, sun ce an gano cewa yana fama da matsalar magana a sanadiyar matsalar ƙwaƙwalwa.
Advertisements
Willis ya yi fice wanda aka fi sani da sunan John McClane a fim dinsa da ya yi fice 1988, Die Hard.
Advertisements
Advertisements
