Connect with us

Entertainment

Burina bai wuce naga na auri kwankwasaba a cewar moofy

Published

on

Daga Yasir sani Abdullahi

Advertisements
Advertisements

Shahararriyar mawakiya Kuma Mai fassara fina finan India wato moofy ta bayyana cewa cewa burinta a rayuwa shine taga ta auri tsohon gwamnan kano Dr rabiu Musa kwankwaso

Advertisements

Mufin ta bayyana hakanne a shafinta na Facebook a safiyar yau lahadi ta Kuma Kwara da cewa a Koda yaushe shine idan ta samu dama shine auren kwankwaso a rayuwar ta

Advertisements
Advertisements
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending