Entertainment
KANNYWOOD: Ali Nuhu ya musunta Ladin Cima kan maganar ba’a biyan ta kudin da ya haura dubu 5 kacal a fim.
Daga kabiru basiru fulatan
cikin shirin daga bakin mai ita da bbchausa sunkayi da jaruma ladin cima haruna inda ake tambayoyi inda ankayi mata tambaya taya ankayi bata tsinana komai a cikin kudinda take samu ba.
Nan ne take amsa tambayar ita ba’a taba biyanta kudin da sunka kai naira dubu ashirin ko talatin daga dubu biyar sai dubu biyu.
To shine a shafin bbchausa ali nuhi yake karyata inda yake cewa
“@realalinuhu_ Gani nan, ka je ka tambayeta ko nawa aka biya ta a ALAQA? I do not know why some of these elderly people keep betraying the industry just to gain people’s sympathy. Amma Allah ai yana gani kuma zai jikin ta wanda ya zalunci wani.”
“Ma’ana ali nuhu yace baisan miyasa tsofaffin mutane suke a koda yaushe su kunyata masana’antar saboda kawai su samu wani tallafi”.
-
News4 days agoWasu Ƴan Daba Sun Kai Farmaki Kasuwar Siyar Da Wayoyi Ta Farm Center Dake Kano
-
News6 days agoWasu Fusatattun Matasa Sun Ƙona Mutum Uku Har lahira A Filato
-
News6 days agoAbin Takaici Ne A Kyale Mata Su Cire Wandunan Da Aka Basu Akan Titi Suna Dagawa A Cikin Al’ummar Da Ke Alfahari Da Kunya Da Addini
