Entertainment
Hukumar tace fina-finai ta kwace fina-finan batsa (Blue Films) guda Biliyan Daya a 2021.
Daga yasir sani abdullahi
Hukumar tace fina-finai ta NIGERIA ta ce a shekarar 2021 ta samu nasarar kwace fina-finan batsa (Blue Films) sama da biliyan daya a sassa daban-daban na Nigeria.
Shugaban hukumar Mista Adedayo Thomas shine ya bayyana hakan ga manema labarai.
Ya ce tuni hukumar ta kona irin wadannan fina-finai na batsa wadanda basu da lasisi.
Ya kuma yi fatan cewa suna sa ran a wannan shekara ta 2022 za su samu nasarar kwace fiye da wannan adadi.
Advertisements
-
News1 day ago
Karuwar Ta’ammuli Da Miyagun Ƙwayoyi Tsakanin Mata Na Barazana Ga Makomar Iyali – Masana
-
Opinion5 days ago
Wakilcin Mataimakin Gwamna Garo A Taron Tsaro Na Arewacin Najeriya Abin A Yabawa Gwamna Yusuf Ne
-
News7 days ago
Wasu Da Ake Zargi ‘Yan ISWAP Ne Da Iyalansu Sun Mika Wuya Ga Dakarun Soji
