Connect with us

Entertainment

YANZU-YANZU: Kotu ta yanke wa jarumar Kannywood hukuncin wata 6 a gidan yari

Published

on

FB IMG 16442554204270847
Spread the love

Daga kabiru basiru fulatan

 

 

Advertisement

Kotun Majistire, da ke zaman ta a Filin Jirgin sama na Kano, ta yanke wa wata jarumar Kannywood kuma shahararriyar mai amfani da kafar sadarwa ta instagram, Sadiya Haruna hukuncin ɗaurin watanni shida.

Kotun, ƙarƙashin jagorancin Mai Shari’a Muntari Dandago, ta yanke hukuncin ne ba tare da zaɓin tara ba.

An yanke wa Sadiya wannan hukuncin ne bisa kalaman ɓatanci da ta yi ga wani ɗan wasan kwaikwayo na Kannywood, Isah I. Isah a shafinta na Instagram.

Advertisement

Jaridar indaranka ta tuna cewa tun a ranar 16 ga watan Oktoba, 2019 a ka fara grufanar da Sadiya a kotun.

Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *