Entertainment
Hukumar Hisbah Ta Cika Hannu Da Jarumin TikTok Al’ameen Wanda Aka Fi Sani Da G-fresh A Kano.
Hukumar Hisbah ta cika hannu da jarumin TikTok, Al’ameen Wanda aka fi sani da G-fresh a Kano.
Rahotanni sun ce hukumar ta kama shi ne bisa zargin yiwa Al’kurani Mai tsarki hawan kawara, da kuma yin wasu kalaman danganta Kai da Jaruma Murja da hukumar ta raba gari da ita tun kafin yanzu.
Yadda Fim din Uku Sau Uku ke cigaba da daukar hankalin masu kallo