DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kungiyar Dillalan Man Fetur ta Najeriya IPMAN ta dora alhakin karancin man a Lagos da Abuja da sauran jihohin...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN ’Yan canji a jihar Adamawa sun fara kin karbar wasu kudaden kasashen waje, musamman Dalar Amurka saboda rashin tabbas din...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Darajar kuɗin Najeriya ta naira ta ɗan farfaɗo da kashi 16.3 cikin 100 a kwana uku idan aka...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Naira ta farfaɗo da kashi 16.3 cikin 100 a kwana uku Darajar kuɗin Najeriya ta naira ta ɗan farfaɗo...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI A ranar 15 ga watan Disamba za a fara amfani da sabbin takardun kudin CFA a yankin Afirka...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Darajar naira ta ƙaru da kashi 16.6% idan aka kwatanta da dalar Amurka a cikin kwana uku. Kamfanin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kamfanin Meta mai mallakin shafukan Facebook da Instagram da kuma WhatsApp, ya bayyana cewa zai rage kashi 13 cikin...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Yayin da darajar Naira ke ci gaba da faduwa a kan kudaden waje, a yanzu dai kudin na Najeriya...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Kamfanin yin sukari na dangote ya fitar da rahoton samun ribar Naira biliyan 4.6 a wata uku, wanda hakan ya...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN A ranar Juma’a ne kamfanin Dana Airline ya sanar da cewa zai ci gaba da gudanar da ayyukansa a ranar 9 ga...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Ƙasashen Najeriya da Mexico sun saka hannu kan yarjejeniyar kasuwancin zoɓo a tsakaninsu. Gidan talabijin na gwamnatin Najeriya...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Taron Zuba Jari na Afirka na 2022 ya sanar da zuba jarin dala biliyan 31 a Afirka da...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Babban bankin Nijeriya (CBN) ya shawarci ɗalibai da su yi amfani da tsarin Naira ta yanar gizo, wacce aka...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Ilon Musk ya bayyana cewa shi ne zai zama sabon shugaban kamfanin sada zumunta na...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Sabon mamallakin kamfanin Tuwita Elon Musk ya ce za a sake duba hanyar da ake bi wajen tantance masu amfani da...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Shugaban Rasha Vladimir Putin ya fice daga yarjejeniyar ba da damar samar da hatsi daga tashar jiragen ruwa na...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kungiyar Tarayyar Turai (EU) ta kulla kafa dokar da za ta haramta sayar da motoci masu amfani da man fetur ko...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Fitaccen attajirin nan a duniya Elon Musk, ya kammala yarjejeniyar dala biliyan 44 domin siyan kamfanin Tuwita bayan watanni da aka...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Motocin Kamfanin Dangote su 18 dauke da lodin siminti sun sha da kyar a hannun ’yan kungiyar IPOB...
DAGA MUAHMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Ministan Sadarwa da Fasahar Bayanai na Saudiyya, Injiniya Abdullah Al-Swaha ya ce kasar za ta kera tare da fitar da motoci masu...