DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Shugaban Rasha Vladimir Putin ya fice daga yarjejeniyar ba da damar samar da hatsi daga tashar jiragen ruwa na...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kungiyar Tarayyar Turai (EU) ta kulla kafa dokar da za ta haramta sayar da motoci masu amfani da man fetur ko...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Fitaccen attajirin nan a duniya Elon Musk, ya kammala yarjejeniyar dala biliyan 44 domin siyan kamfanin Tuwita bayan watanni da aka...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Motocin Kamfanin Dangote su 18 dauke da lodin siminti sun sha da kyar a hannun ’yan kungiyar IPOB...
DAGA MUAHMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Ministan Sadarwa da Fasahar Bayanai na Saudiyya, Injiniya Abdullah Al-Swaha ya ce kasar za ta kera tare da fitar da motoci masu...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Hauhawar farashi ta yi tashin gwauron zabo da kashi 20, inda ake samun karuwar tsadar kayan abinci da makamashi...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Wani tsohon Malamin Jami’ar Bayero da ke Kano, Farfesa Aliyu Abdullahi Jibiya, ya yi kira ga matasa da su ci...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Darajar Naira a kasuwar canji ta farfado zuwa 441.25 a kowace Dalar Amurka a hukumance ...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Kudin cedi na Ghana ya zama mafi karancin daraja a kan Dalar Amurka a...
DAGA YASIR SANI ABDULLAH An yi wa masu kiwon kaji a Jihar Kano damfarar Naira miliyan 819 a karkashin wani...
DAGA YASIR SANI ABDULLAH Gwamnatin Tarayya ta bayar da umarnin a bude Masana’antar Simintin Dangote da ke Obajana...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Gwamnatin Legas za ta gina wani sabon filin jirgin sama a yankin Lekki, wanda zai...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Zaman lafiya na dawo wa a kamfanin yin siminti na Dangote a Obajana, bayan yunkurin rufe kamfanin da...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI An jingine hada-hadar hannayen jarin Tuwita bayan wani rahoto ya bayyana cewa Elon Musk zai...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN A Najeriya, bincike ya nuna cewa sama da...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Tashin farashin kayan masarufi a Turkiyya ya kai wani sabon mataki da ba a taɓa gani ba, cikin shekaru da dama a...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Kamfanonin sadarwa sun yi barazanar yanke hulda da bankunan Najeriya da kuma sauran kamfanonin...
DAGA MUSLIM YUNUS ABDULLAH Hukuma ta gargadi kamfanin wayar salula mafi girma a Afirka saboda yaudarar abokan huldarsa game da sayar musu da kunshin data na...
DAGA MUSLIM YUNUS ABDULLAH A karon farko tun cikin shekara ta 2015 mai kamfanin Facebook, Mark Zuckerberg ya fita daga jerin mutum goma mafi arziki a...
DAGA MARYAM BASHIR MUSA Shugaban kasa, Manjo Janar Muhammadu Buhari (mai ritaya), a ranar Alhamis, ya halarci wani taro da masu...