DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Hukumar da ke yaki da talauci ta duniya ta ce akwai ‘yan Najeriya miliyan 71 da ke fama da matsanancin talauci,...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN A ranar Litinin ne kamfanin sadarwa na Airtel Nigeria ya kaddamar da tsarin sadarwar wayar salula na 5G a jihohi uku...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Babban bankin kasa CBN ya dage dokar da aka sanya wa asusun masu ajiyar kudaden waje. A cikin wata sanarwa...
Forbes Real-time Global Billionais List ta sanya Aliko Dangote a matsayi na 172 a masu arzikin da ya kai dala biliyan 10.7 bayan Johann Rupert &...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Gwamnatin tarayya za ta samu kimanin naira bilyan 124 da milyan 26 a cikin shekara daya daga bangaren harajin shigo...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZHRADEEN Ƙungiyar ƙasashe Masu Arzikin Man Fetur ta OPEC za ta gudanar da taro a yau Lahadi tare da ƙawayenta domin tattauna...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADEEN Gwamnatin Tarayya na iya yin Tsumin kusan Naira Trilliyan 7 a duk shekara da kuma Naira trilliyan 35 na jimillhar kashe...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Shugaban Kamfanin man fetur na kasa NNPC Malam Mele Kyari ya ce a sati mai zuwa zasu ci gaba da neman man...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Hukumar ƙididiga ta Najeriya ta ce hauhawar farashin kayayyaki a ƙasar ya ƙaru zuwa kashi 22.2 cikin ɗari a watan Afirlu....
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Adadin danyen man da Najeriya ke hakowa ya ragu zuwa ganga dubu dari 9 da 99 a kowace rana a watan...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Kamfanin Dangote ya bayyana ranar da zai kaddamar da katafaren kamfanin matatar mansa. Kamar yadda Daily Post ta...
Kamfanin jiragen sama na Rano Air ya ce zai fara gudanar da zirga-zirgar jiragen a cikin gida a ranar 7 ga Mayu, 2023. A...
Matsalar karancin man fetur da aka sha fama da ita na tsawon watanni a Jihar Kano, ta fara ja baya. Kamfanin Dillacin Labarai na Najeriya...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kamfanin Man NNPC a Najeriya ya nemi taimakon rundunar soji ta 7 da ke da cibiya a Maiduguri da...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN ‘Yan kasuwar Kantin Kwari da ke jihar Kano, sun koka kan yadda harkokin cinikinsu ya ja baya, sakamakon yadda...
DAGA MARYAM BASHIR MUSA Hukumar Kididdiga ta Kasa, NBS, ta ce matsakaicin farashin iskar gas mai nauyin kilo 5 ya karu daga N4,483.75...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamnatin Najeriya ta ce tana fatan cimma dala tiriliyan 12 a matsayin darajar dukiyar da ake samarwa a cikin...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Hukumar da ke binciken yadda aka kashe kudaden da aka samu daga ma’adanan man fetur a Najeriya, NEITI, ta...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Kamfanin man fetur na Najeriya zai samar da karin Naira tiriliyan 1tn don gudanar da ayyukan tituna a Najeriya,...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Takunkumin da manyan kasashen duniya, (G7) suka kakaba na kayyade farashin danyen man da Rasha fitarwa ta teku a...