Connect with us

Business

Kamfanin jirgin sama na Rano Air ya sanar da ranar fara zirga-zirga.

Published

on

 

Kamfanin jiragen sama na Rano Air ya ce zai fara gudanar da zirga-zirgar jiragen a cikin gida a ranar 7 ga Mayu, 2023.

Advertisement

 

A wata sanarwa da ya fitar ranar Alhamis, kamfanin ya ce gwamnan jihar Kano Umar Ganduje ne zai kaddamar da jiragen a filin jirgin saman Malam Aminu Kano da ke jihar Kano.

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending