Business
Dangote Ya Bayyana Ranar Da Zai Kaddamar Da Kamfanin Matatan Mai.
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN
Kamfanin Dangote ya bayyana ranar da zai kaddamar da katafaren kamfanin matatar mansa. Kamar yadda Daily Post ta ruwaito.
A wata sakon gayyata da ake yada wa a kafafen sada zumunta na zamani da ke nuna cewa za a kaddamar da Kamfanin ne a ranar 22 ga watan Mayun shekarar 2023.
Ana tsammanin Kamfanin matatan man mallakin hamshakin Mai kudin zai kawo karshen wasu matsalolin da matatun man Najeriya ke fuskanta.
Advertisements
-
News1 day ago
Karuwar Ta’ammuli Da Miyagun Ƙwayoyi Tsakanin Mata Na Barazana Ga Makomar Iyali – Masana
-
Opinion5 days ago
Wakilcin Mataimakin Gwamna Garo A Taron Tsaro Na Arewacin Najeriya Abin A Yabawa Gwamna Yusuf Ne
-
News7 days ago
Wasu Da Ake Zargi ‘Yan ISWAP Ne Da Iyalansu Sun Mika Wuya Ga Dakarun Soji
