Shugaban kamfanin Dangote Group kuma Kansilan Jami’ar Kimiyya da Fasaha ta Aliko Dangote (ADUSTECH), Alhaji Aliko Dangote, ya sanar da ware Naira biliyan 15 domin gudanar...
Jami’ar Kimiyya da Fasaha ta Aliko Dangote da ke Wudil, Jihar Kano, ta ce za ta ba da digirin girmamawa ga wasu fitattun ’yan Najeriya sakamakon...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Wasu ‘yan kasuwar man fetur a sassan fadin kasar nan sun fara canza tambarin kamfanin man fetur na kasa NNPCL a gidajen...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kungiyar Petroleum Products Retail Outlets Owners Association of Nigeria (PETROAN) ta bayyana cewa farashin man Fetur na matatar mai ta Fatakwal ke...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Matatar Mai ta Dangote ta nemi Kotu ta soke lasisin shigo da Mai Na NNPC, Matrix A.A. Rano, da Wasu kamfanoni Guda...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Gwamnatin Tarayya ta tabbatar da cewa a ranar Lahadi 15 ga Satumba za a soma lodin kashi na farko na man fetur...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Kamfanin man fetur din Najeriya (NNPC) ya bayyana cewa man fetur din matatar Dangote zai fara isa kasuwa tun daga ranar 15...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Rukunin Kamfanonin Dangote ya musanta rahoton da ke cewa zai riƙa sayar da kowace lita ɗaya a kan N600. Wata sanarwa da...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Matatar man Dangote ta yi kira ga hukumomin Nijeriya da su tursasa wa kamfanonin da ke haƙo mai a Nijeriya su bi...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Kamfanin Dangote ya bayyana ranar da zai kaddamar da katafaren kamfanin matatar mansa. Kamar yadda Daily Post ta...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Kamfanin yin sukari na dangote ya fitar da rahoton samun ribar Naira biliyan 4.6 a wata uku, wanda hakan ya...
DAGA YASIR SANI ABDULLAH Gwamnatin Tarayya ta bayar da umarnin a bude Masana’antar Simintin Dangote da ke Obajana...