Business
Johann Rupert na Afirka ta Kudu ya zarce Aliko Dangote a matsayin wanda ya fi kowa kudi a Afirka
Forbes Real-time Global Billionais List ta sanya Aliko Dangote a matsayi na 172 a masu arzikin da ya kai dala biliyan 10.7 bayan Johann Rupert & Family na Afirka ta Kudu wanda ke matsayi na 145 da dukiyar da ta kai dala biliyan 12.
Advertisements
Advertisements
Hakan na nufin Johann Rupert na Afirka ta Kudu ya yafi hamshakin attajirin nan Aliko Dangote ya zama hamshakin attajiri a Afirka.
Advertisements
Ku biyo mu domin samun labarai da dumi-duminsu.
Advertisements
Advertisements
Advertisements
-
News3 days ago
Karuwar Ta’ammuli Da Miyagun Ƙwayoyi Tsakanin Mata Na Barazana Ga Makomar Iyali – Masana
-
Opinion7 days ago
Wakilcin Mataimakin Gwamna Garo A Taron Tsaro Na Arewacin Najeriya Abin A Yabawa Gwamna Yusuf Ne
-
News3 days ago
Zaben 2027: INEC Ta Amince Da Atiku Abubakar, ‘Yan Takarar ADC 470
