DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Amurka ta ce tana da masaniya a kan rahotannin tsare ɗanƙasarta a Abuja, babban birnin Najeriya. Kungiyar Kare Hakkin Dan Adam Ta...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja, ta umurci Kamfanin hada-hadar kudi Binance da ya bai wa Hukumar Yaki da Cin Hanci da...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamnatin tarayyar Najeriya na tattaunawa da bankin duniya domin kammala shirye-shiryen samun lamunin sama da dala biliyan 1 domin magance kalubalen da...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Katafaren Bankin Zuba Jari na Duniya, wato Goldmans Sachs, ya yi wa Najeriya kyakkyawan fatan cewa nan da watanni 12 masu zuwa,...
DAGA NUASIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA BAHAL DATA website ce mai zaman kanta wanda idan ka yi rajista da su za ka iya sayar da Data akan farashi...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Babbar Darakta a rukunin kamfanonin Dangote, Hajiya Fatima Aliko Dangote, ta bayyana cewa rukunin kamfanonin Dangote ba su da hannu a...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Kamfanonin siminti sun amince su rage farashinsa daga Naira 10,000 zuwa Naira 8,000 ko Naira 7,000 kan kowane buhu matukar Gwamnatin...
Kudin Nijeriya a kasuwar musayar kudi ta bayan-fage ta karye, inda Naira 2,000 take daidi da Fam 1 na Burtaniya. Wani Mai canjin kudi a...
DAGA MARYAM BASHIR MUSA Farashin man fetur ya tashi sannu a hankali a wasu garuruwa, akwai wuraren da lita ta zarce N700 a yau Masu motoci...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Bankin Dada Lamuni na Duniya (IMF), ya shawarci Najeriya ta ƙara rufe ido ta cire ɗan sauran tallafin fetur da tallafin...
DAGA UMAR IBRAHIM HOTORO Babban Bankin Najeriya (CBN) ya ƙaryata raɗe-raɗi, zargi da wata kafar yaɗa labarai ta fitar cewa zai canja Dala biliyan 30...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Sakamakon rage darajar Naira da Babban Bankin Najeriya ya yi, da nufin samun wadatar Dala a hada-hadar ƙasar nan, darajar Naira...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamnan Babban Bankin Najeriya, CBN, Olayemi Cardoso, ya bayyana cewa darajar Naira ‘ta faɗi warwas”. Cardoso ya bayyana haka a ranar Laraba,...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kudin Najeriya na ci gaba da shan kashi a kasuwar bayan fage, inda a yanzu ake sayar da kowacce dala akan naira...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gidan Masarautar Saudiyya ya kere mamallakin X (twitter) da shugaban kamfanin Microsoft arziki a duniya, inda darajarsu ta kai dalar Amurka tiriliyan...
DAGA MUSLIM YUNUS ABDULLAHI In ba a Manta ba a ƴan kwanakin da suka shuɗe ne jaridar fobres ta fitar da gwarzon nahiyar Afirka wanda...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Bankin Duniya ya ce har yanzu gwamnatin tarayya na iya biyan tallafin man fetur kasancewar har yanzu farashin man fetur a...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Masu amfani da layukan sadarwa a Najeriya sun kashe kusan naira tiriliyan 2.6 wajen siyan katin waya da na data a cikin...
Kamfanin Sadarwa na MTN ya sha alwashin cewa duk wasu abokanan huldarsa da yake bi bashi su kwana da sanin cewa sai sun biya. Kamfanin...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Babban Bankin kasa CBN na gargadin kin amincewa da duk wata takardar kudi ta banki saboda fargabar cewa tsofaffin takardun kudi...