Business
Kamfanin MTN Za Su Yi Karin Farashin Kudin Kira Da Na Data A Nijeriya
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI
Kamfanin sadarwa na MTN a Nijeriya ya fara wani yunkuri na karin farashin kudin kira da na sayen data ga kwastomominsa a Nijeriya.
Matakin na zai faru ne sakamakon yadda Kamfanin ya sanar da cewa kudaden da ake tatsar show haraji da faduwar darajar Naira ne za su sanya ya dauke shi.
Dole mu ɗauki masu satar mutane don kuɗin fansa a matsayin ƴan ta’adda – Shugaba Tinubu
A wata kididdiga da Kamfanin ya yi ya sanar da cewa sun tafka mummunar asara sakamakon harajin Naira bilyan 137bn da suka biya.