DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Babban bankin Najeriya CBN ya fara bin diddigin masu sana’ar POS, saboda hada-hadar takardar kudi na karkata musu maimakon bankuna, ciki har...
DAGA UMAR IBRAHIM HOTORO Asusun Lamuni na Duniya, IMF, ya ce har yanzu ba a kai farashin man fetur ɗin asalin farashinsa na kasuwa ba a...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Matatar man Dangote ta Najeriya ta fara sarrafa man fetur bayan tsaikon da aka samu sakamakon karancin danyen mai a baya-bayan nan,...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kamfanin mai na Najeriya NNPC ya amince da rahotannin baya-bayan nan da jaridun kasa suka wallafa, dangane da dimbin basussukan da kamfanin...
SAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamnati Za Ta Fara Sayar Wa Ɗangote Ɗanyen Mai Da Naira A Watan Oktoba Ministan kudi kuma mai kula da tattalin arzikin...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Rukunin Kamfanonin Dangote ya musanta rahoton da ke cewa zai riƙa sayar da kowace lita ɗaya a kan N600. Wata sanarwa da...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Dangote ya ci gaba da janyo hankulan ‘yan kasuwa masu yawa a cikin kasar nan ta hanyar gudanar da ayyukan sa na...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Masana tattalin arziki a Najeriya na ci gaba da yin fashin baki kan tasirin takaddamar da ke wakana tsakanin kamfanin tace man...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Kamfanin Dangote ya yi watsi da zargin da ake masa cewar yana sayar da ‘dayan man da ake ba shi ya tace...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Ana sa ran matatar man Dangote da ke Legas a Najeriya za ta ba da gudummawa sosai ga tattalin arzikin Najeriya da...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Mamallaka manhajar Tapswap da ke mining din ta sun bayyana cewa sun dage ranar kaddamar da ita. Jarida PUNCH ta...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Tsarin zamanantar da kasuwanci na hukumar kwastom TMP zai magance matsantawa ‘yan kasuwa ta hanyar bin diddigin kayayyakinsu tun daga farkon siyo...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Babban bankin Najeriya (CBN) ya ce ba shi da wani shiri na kwace lasisin bankunan Unity da Polaris da kuma Keystone. Rahotannin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Najeriya ta samu lamunin dala miliyan 500 da bankin duniya ya baiwa bangarenta na wutar lantarki domin bunkasa rarraba wutar ta lantarki....
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Hukumar Inshora ta Najeriya (NDIC) ta sanar da sake duba matsakaicin Inshorar Kuɗi ga bankunan da ke aiki a cikin ƙasar. Daily...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kamfanonin sadarwa na Najeriya da suka hada da Glo, MTN, Airtel, da 9Mobile, suna kira ga gwamnatin tarayya sun shiga tattaunawa neman...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Gwamnatin tarayya ta ce nan bada jimawa ba zata fara raba bashi ga masu kanana da matsakaitan sana’oi da kuma masana’antu...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Bankin Duniya ya bayyana cewar hauhawar farashin kayayyaki ya sake jefa ‘yan Nijeriya miliyan 10 cikin kangin talauci. Leadership ta ruwaito cewa...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Babban bankin kasa CBN ya sanar da sake karya farashin Dalar Amurka a wani yunkurin na sauye-sauye da yake yi domin...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Kamfanin sadarwa na MTN a Nijeriya ya fara wani yunkuri na karin farashin kudin kira da na sayen data ga kwastomominsa a...