Connect with us

Business

NNPC Na Fuskantar Matsalolin Kudi Da Ke Barazana Ga Dorewar Samar Da Man Fetur A Najeriya 

Published

on

download (3)

DAGA YASIR SANI ABDULLAHI 

Kamfanin mai na Najeriya NNPC ya amince da rahotannin baya-bayan nan da jaridun kasa suka wallafa, dangane da dimbin basussukan da kamfanin ke bin masu samar da mai.

Advertisement

Jaridar NIGERIAN TRACKER ta ruwaito cewa m atsalar kudin ta jefa kamfanin mai NNPC cikin halin da ke barazana ga dorewar samar da mai a fadin Najeriya.

Liverpool ta lallasa Manchester United Da Ci 3-0 A Gaban Magabata

Hakan na kunshe ne ta cikin wata sanarwa mai dauke da sa hannun babban jami’in hulda da jama’a na kamfanin Olufemi Sonoye.

Advertisement

Sanarwar ta kara da cewa kamfanin na sadaukar da kai ne kawai, wajen samar da man fetur ga yan Najeriya, duba da dokar man fetur ta (PIA), da ta dorawa masa alhakin samar da mafita ta karshe, wajen tabbatar da tsaron makamashin kasa.

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending