Business
Kamfanin MTN zai yi karin farashin kudin kira da na data a Nijeriya
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN
Advertisements
Advertisements
Kamfanin sadarwa na MTN a Nijeriya ya fara wani yunkuri na karin farashin kudin kira da na sayen data ga kwastomominsa a Nijeriya.
Advertisements
Matakin na zai faru ne sakamakon yadda Kamfanin ya sanar da cewa kudaden da ake tatsar show haraji da faduwar darajar Naira ne za su sanya ya dauke shi.
Advertisements
Advertisements
Ƴan Fansho A Kano Sun Buƙaci Hukumar EFCC Da Ta Kawo Musu Ɗauki
A wata kididdiga da Kamfanin ya yi ya sanar da cewa sun tafka mummunar asara sakamakon harajin Naira bilyan 137bn da suka biya.
Advertisements
