Connect with us

Business

Yadda Za Ka Siyi Data Akan Farashi Mai Rahusa —BAHAL DATA

Published

on

DAGA NUASIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA 

BAHAL DATA website ce mai zaman kanta wanda idan ka yi rajista da su za ka iya sayar da Data akan farashi mai sauKi, kuma ya danganta akan yadda kake son ka zuba kudin farawa wato jari wadanda suke da kamfani sun taimaka sosai saboda kusan ba ka da buKatar a ce ka zuba kudade da yawa sun lalace.

Advertisement

Haka ma kana da damar sayar da abubuwan kamar su kati ka na iya biyan bills kamar na wuta, Startime da sauransu ta hanyar amfani da su.

Mutane 7 Ciki Har Da Mace Mai Juna Biyu Sun Mutu A Turereniyar Sayen Shinkafar Kwastam.

Domin farawa dole sai ka yi rajista ka na iya zuwa ta google play store domin fara Sana’a.

Advertisement

Idan ka je google play store ka sauke manhajar, https://play.google.com/store/apps/details?id=com. ku koma bahaldata.ng sai ka yi register za ka yi ‘activating’ ba tare da ka biya kudin rajista ba.

Idan ka shiga za ka ga abubuwan da za ka iya yi kala- kala kaman ‘Funding wallet’ wato saka kudin da za ka sayi abubuwa kamar sayen Data, sayen airtime, sayen subscription kamar su startimes, gotb da sauransu kuma a farashi mai rahusa.

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending