DAGA MUSLIM YUNUS ABDULLAH Najeriya ta samu cinikin da ya kai Naira Tiriliyan 7.4 ga kasashen ketare a kashi na biyu na...
DAGA HAFSAT ABDULLAHI Kamfanin wayoyin hannu na Apple ya saki sabuwar wayar iPhone 14, wadda ke da manhajar da ke baka damar aika sakon gaggawa ba...
DAGA MARYAM BASHIR MUSA Kwamitin Tsare-tsaren Kuɗaɗe na Babban Bankin Najeriya (CBN), ya nuns damuwa dangane da yadda ake ci gaba...
DAGA KHADIJA ABDULLAHI MUHMD Tarayyar Turai ta bayyana wasu shawarwari na sanya ka’ida akan farashin gas din Rashan a matsayin wasu matakai na...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Gwamnatin Najeriya ta yi barazanar sanya tara ga kamfanonin jiragen sama na kasashen waje, da suka ki...
DAGA YASIR SANI ABDULLAH Gwamnatin tarayya ta samu Naira biliyan 127.03 daga cikin Harajin Tattalin Arziki na Kira, SMS, Data, da...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADINNI A ranar Juma’ar da ta gabata ne dai darajar Naira ta yi kasa a gwiwa idan aka kwatanta...
DAGA KHADIJA ABDULLAH MUHMD Hukumar abinci da ayyukan gona ta Majalisar Dinkin Duniya ta ce farashin kayan abinci ya sauka cikin...
DAGA MUSLIM YUNUS ABDULLAHI Kungiyar kasashe masu karfin tattalin arziki ta G7 ta takaita farashin man fetur da suke saya daga...
DAGA YASIR SANI ABDULLAH Darajar kudin dala ta karu a tsakanin kasashen duniya, inda ta kai adadin da ba ta taba...
Daga Muslim yunus Abdullah Babban Kwanturolan Hukumar Kwastam ta Najeriya, Hameed Ali, ya caccaki kamfanin man fetur na...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Babban bankin Najeriya CBN ya ce kasar ta samu ribar Naira biliyan 799.10 a bangaren albarkatun man fetur...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Ma’aikatar makamashi ta Faransa ta tabbatar da rahotannin da ke cewa ana tattaunawa tsakanin babban kamfanin...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMADU ZAHRADDEEN Mataimakin shugaban kasa Yemi Osinbajo ya bukaci kasashen duniya da su daina kwatanta Najeriya da wasu...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Asusun lamuni na Duniya ya ce da yiwuwar tattalin arzikin Saudiyya zai iya zama mafi habbaka a duniya a wannan shekarar yayin...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN A ranar Talatar da ta gabata ne dai Naira ta kara daraja idan aka kwatanta da dala a...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Dandalin sada zumunta na WhatsaApp ya ce ya kawo wasu sabbin tsare-tsare guda uku da za su karfafa...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Gwamnatin tarayya ta bayyana cewa, ta rabawa ‘yan Najariya Tiriliyan 1.24 dan su yi kasuwanci. Wannan rahoto...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Babban Bankin Ingila ya yi gargadi cewa Burtaniya za ta shiga koma bayan tattalin arziki yayin da ya ƙara ƙudin...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Masu amfani da wayar sadarwa sun kashe aƙalla Naira Tiriliyan 1.25 wajen kira da data a cikin watanni shida...