Connect with us

Business

Najariya ta samu ribar naira biliyan N799 a bangaren man fetur a wata uku na farkon shekara

Published

on

DAGA KABIRU BASIRU FULATAN 

 

Advertisement

 

 

Advertisement

 

Babban bankin Najeriya CBN ya ce kasar ta samu ribar Naira biliyan 799.10 a bangaren albarkatun man fetur a rubu’in farko na shekarar 2022.

Advertisement

 

Alkaluman sun nuna raguwar ribar da kashi 28.3 cikin dari, idan aka kwatanta da ribar tiriliyan 1.11 da aka samu a rubu’in karshe na shekarar 2021.

Advertisement

Fadar shugaban Najeriya ta karyata ikirarin gwamnan Benue

Jaridar The Cable a Najeriya ta ruwaito cewa kudin tallafin da kasar ta biya a rubu’in farkon ya kai biliyan 675.

Advertisement

 

Ribar man fetur din dai ya hadar da ribar danyen man fetur da iskar gas da aka fitar zuwa kasuwannin duniya, da kuma wanda aka sayar a cikin kasar

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending