Daga yasir sani Abdullah Kungiyar Dillalan Man man fetur Mai Zaman kanta ta Ƙasa, IPMAN, ta dora alhakin karancin dakon man fetur...
Daga mujahid danlami garba Bincike ya nuna cewa farashin kuɗin wutar lantarki ya ƙaru da kashi 58 cikin 100 tun bayan da gwamnatin...
Daga kabiru basiru fulatan Ƙungiyar masu motocin haya ta intanet na gudanar da zanga-zanga a yau a Abuja bayan sun gudanar da yajin...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Najeriya da wasu ƙasashen duniya 44 na fuskantar matsalolin tsadar abinci sakamakon yaƙin Ukraine, a cewar wani binciken kamfanin...
Daga kabiru basiru fulatan Farashin gas din girki ya karu da kashi 25 cikin 100 tsakanin Janairu zuwa watan Mayun 2022 a sassa da...
Daga Maryam bashir musa A jiya Litinin wata Babbar Kotu a Jihar Yobe ta umarci kamfanin layin waya na MTN da Kamfanin kula da Diyya...
Daga kabiru basiru fulatan Hukumar Yaki da Cin Hanci da Rashawa (EFCC) ta ce ba ta da wata matsala da masu amfani da...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Kamfanin sada zumunta na Tiwita ya sanar cewa ya yi rajista a matsayin kamfani karkashin dokokin Najeriya, cikin watanni bayan da kamfanin...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Shugaban Ƙasaasa Muhammadu Buhari da mai masaukin baƙi, Gwamnan Jihar Kaduna, Nasir El-Rufai sun yaba wa shugaban Rukunin Kanfanunuwan...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Ma’aikatan kamfanin siminti na BUA da ke Obu-Okpella, Jihar Edo, sun rufe harkoki a masana’antar, bisa zargin rashin biyansu kudaden...
Daga Yasir sani Abdullah Bayan rufe madatsar ruwa ta Tiga a jihar Kano, manoman Tumatur a jihar sun nuna fargabar cewa farashin tumatur na...
Daga Yasir sani Abdullah Bayan biyo wata sanarwa daga kamfanonin fitattun Yan Kasuwa biyu a Najeriya, Aliku Dangota, Abdulsamad isiyaka rabiu Mai BUA, dangane...
Daga Yasir sani Abdullah Crypto ta sa Zhao ya zama mutum na 15 a masu kudin Duniya, ya ribanya Dangote sau . Rahotanni sun...
Daga kabiru basiru fulatan An kammala gwajin tsawon minti 35 na samfurin wata motar mai tashi a tsakanin manyan filayen jiragen sama na Nitra da Bratislava...
Daga Muhammad zahraddin Kamfanin jiragen sama na Qatar Airways zai kara yawan ayyukansa a Najeriya a watan Maris na 2022 tare da kaddamar da...
Dangote ya samu N177b daga siminti a shekarar 2021 Aliko Dangote, shugaban rukunin Dangote, ya samu zunzurutun kudi har Naira biliyan 177 daga hannun jarin sa...
Daga kabiru basiru fulatan Kungiyar Inuwar Tagwaye ta Ƙasa, reshen Jihar Kano ta gudanar da zaɓen shugabaninta karo na farko, domin sake fasalin shugabancin...
Daga idris Gashuwa A watan Agustan shekarar 2018, kamfanin na Apple ya taba zama na farko da darajarsa ta kai dalar Amurka tiriliyan 1. Rahotanni...
Muhammad Zahraddin gabanin taron ƙungiyar ƙasashe masu arzikin fetur da ƙawayenta ta Organization of Petroleum Exporting Countries (OPEC+) ranar Talata. Kamfanin labarai na Reuters ya ruwaito...
Hukumar Ci gaban Fasahar Zamani ta Ƙasa, NITDA ta ce ta horar da ƴan Nijeriya 120,000 a faɗin ƙasar nan a kan Ilimin Fasahar Zamani. Darakta-Janar...