Business
Kananun Yan Kasuwa Sun Cigaba Da Karyar Da Farashin Buhun Siminti
Daga Yasir sani Abdullah
Bayan biyo wata sanarwa daga kamfanonin fitattun Yan Kasuwa biyu a Najeriya, Aliku Dangota, Abdulsamad isiyaka rabiu Mai BUA, dangane da sauko da farashi ga Yan Kasuwa masu sari daga kamfani, kan kowani buhu 1 naira dubu 2000, sai kuma Dan kasuwa ya ji da Kudin dakon kayansa.
Biyo bayan hakanne, ake sanar damu ce wa, e zuwa halin yanzu wasu Yan Kasuwa a fadin Najeriya, sunata karya farashi, kama daga sauran simintin da yayi raguwa a wuraren kasuwancin na su, ana iya samun kowami buhu 1 a kan naira dubu 4400, zuwa da 4200 sabanin a baya akan kowani buhu Naira dubu 5000, 4800.
Hakan ya kara bude wata sabon faifai ne, kafin su Yan kasuwan su garzaya domin siyo sabon simintin da ke dauke da farashin kamfani a kan kowani buhu 2000 daga kamfani.
Shin ya Yan kasuwar garinku suke sayar da buhuhn siminti akan kowani buhu 1…….
-
News4 days agoWasu Ƴan Daba Sun Kai Farmaki Kasuwar Siyar Da Wayoyi Ta Farm Center Dake Kano
-
News6 days agoWasu Fusatattun Matasa Sun Ƙona Mutum Uku Har lahira A Filato
-
News5 days agoAbin Takaici Ne A Kyale Mata Su Cire Wandunan Da Aka Basu Akan Titi Suna Dagawa A Cikin Al’ummar Da Ke Alfahari Da Kunya Da Addini
