Connect with us

Business

‘Lalacewar tashoshin samar da wutar lantarki 20 ne ya janyo rashin wuta a Najeriya’

Published

on

Daga khadija Abdullah muhmd 

 

 

 

Bayanai sun nuna cewa sakamakon matsalar rashin wutar da ake fama da ita a Najeriya, an gano cewa tashar samar da hasken lantarki 20 ne a kasar suka lalace, abin da ya janyo ake rasa mega wat 2000.

 

Advertisement

Najeriya dai na da tashoshin samar da hasken lantarki 23, wanda suke samar da mega watt dubu 11,165.

 

Kamfanonin da ke samar da wutar lantarki a kasar ne ke kula da tashoshin.

 

Ana dai yawan smaun daukewar wutar lantarki a kai a kai a Najeriya, abin da ke janyo dakushewar harkokin kasuwanci musamman masana’antu da sauransu.

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending