Connect with us

Business

Kalli mota mai tashi ta dala 92,000 da za ta iya kai ku yawo nan gaba

Published

on

Spread the love
Daga kabiru basiru fulatan

An kammala gwajin tsawon minti 35 na samfurin wata motar mai tashi a tsakanin manyan filayen jiragen sama na Nitra da Bratislava a Slovakia.

Motar mai kama da jirgin sama da ake kira AirCar, an ƙera ta da ne da injin BMW kuma tana amfani ne da man fetur.

Wanda ya ƙera motar, Professor Stefan Klein, ya ce za ta iya tafiyar kilomita 1,000, a nisan kafa 8,200 daga ƙasa, kuma a yanzu haka ta yi tafiyar awa 40 a sararin samaniya a jumulla.

Advertisement

Kuma takan ɗauki minti biyu ne kacal tana tafiya a ƙasa kafin ta sauya zuwa jirgi ta tashi.

Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *