Connect with us

Business

Farashin kayayyaki ya ƙara tashin gwauron zabi a Turkiyya

Published

on

DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN

Tashin farashin kayan masarufi a Turkiyya ya kai wani sabon mataki da ba a taɓa gani ba, cikin shekaru da dama a Turkiyya.

Ana maganar cewa tashin farashin ya ƙaru da kimanin kashi tamanin da uku cikin ɗari a yanzu.

Shugaban matasan PDP na kasa, Kadade ya shiga cikin fitattun mutane 100 a duniya

Farashin na ci gaba da hauhawa a kasar bayan shafe watanni biyu da rage kudin ruwa da shugaban ƙasar Recep Tayyip Erdogan ya yi, wani abu da ba a saba gani ba.

Ƙarin farashin dai ya fi tasiri ne a fannin kayan abinci, da kuma gidaje.

Advertisement

Masana tattalin arziki na ganin Mista Erdogan na son ci gaba da rage kudin ruwan kafin zaɓen shekara mai zuwa, inda yake neman wani karin wa’adi.

Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending