Business
NNPC ta sace biliyan 10 na tallafin man fetur -Inji Majalisa
Daga kabiru basiru fulatan
Majalisar wakilai ta zargi kamfanin mai na kasa, NNPC da sace Biliyan 10 na tallafin man fetur
Jarumi Ali Nuhu Da Sauran Jarumai Sun Nuna Alhininsu Da Rasuwar Mustapha Waye
Dan hakane ma majalisar ta kafa wani kwamiti na musamman da zai yi bincike kan yanda aka kashe kudin tallafin man fetur tsakanin shekarar 2017 zuwa 2021.
Dan majalisa daga jihar Edo, Sergius Ogun ne ya gabatar da wannan kudiri a gaban majaliaar kuma ta amince dashi.
Advertisements
-
News3 days ago
Wani Matashi Mai Shekaru 18 Ya Rasa Ransa Bayan Fadawa Cikin Ruwa A Kano
-
News2 days ago
Kaduna, Nasarawa, Zamfara Da Wasu Jihohi 10 Na Fuskantar Barazanar Ambaliyar Ruwa —NiMet
-
News3 days ago
Ba Za Mu Yi Wa Kowa Rangwame Ba A Wajan Yaƙi Da Sha Da Fataucin Miyagun Ƙwayoyi Ba — Muhyi Magaji
