Connect with us

Business

Majalissar Dokokin Ondo Ta Cigaba Da Shirin Tsige Mataimakin Gwamna

Published

on

DAGA YASIR SANI ABDULLAHI

 

Advertisement

Majalisar dokokin jihar Ondo ta rubutawa babban alkalin jihar, Mai shari’a Olusegun Odusola, da ya kafa kwamitin da zai binciki zargin da ake yi wa mataimakin gwamnan jihar, Lucky Aiyedatiwa na rashin da’a.

A cikin wata wasika mai dauke da sa hannun kakakin majalisar, Mista Olamide Oladiji, kuma aka rabawa manema labarai a ranar Litinin, majalisar ta ce an ci gaba da yunkurin tsige shi ne bayan karewar umarnin babbar kotun tarayya.

Advertisement

Gwamnatin Tarraya Na Yunkurin Karbo Bashin Dala Milliyan 3.45 Domin Inganta Makamashi

Wannan al’amari dai na zuwa ne kwanaki kadan bayan da majalisar ta sanar da dakatar da shirin tsige shi, biyo bayan kin amincewa da mai shari’a Odusola ya kafa kwamitin a bisa umarnin koMajalissar Dokokin Jihar Ondo Ta Cigaba Da Shirin Tsige Mataimakin Gwamnatu.

A wani labarin kuma Gwamnatin Tarraya Na Yunkurin Karbo Bashin Dala Milliyan 3.45 Domin Inganta Makamashi

Advertisement

Gwamnatin tarayya ta ce yanzu haka shirye-shirye sunyi nisa domin sauya akalar motoci har milyan 10 masu amfani da man fetir zuwa amfani da Gas nan da watanni 36 masu zuwa.

Karaminin ministan Mai, Ekperikpe Ekpo ne ya baiyana haka a yayin baje kolin mai da iskar gas na shekarar bana wanda ake gudanarwa a birnin Abu Dhabi na hadaddiyar daular larabawa.

Advertisement

A wata sanarwa da kakakinsa Louis Ibah ya fitar, ya baiyaan cewar a yanzu haka anyi kawance da kanfanoni masu zaman kansu domin kawo kayayyakin da za’a yi amfani dasu wajen sauya akalar motocin nan da watanni 9 masu zuwa.

Ya ce matakin wani yunkuri ne na inganta yin amfani da Gas a tsakanin motocin kasar a maimakon Man fetir da suka dogara dashi.

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending