Connect with us

News

Gwamnan Jihar Ondo Ya Sauke Kwamishinonin Jihar Baki Ɗaya

Published

on

Sabon Gwamnan Jihar Ondo, Lucky Aiyedatiwa

DAGA YASIR SANI ABDULLAHI

 

Advertisement

Sabon Gwamnan Jihar Ondo, Lucky Aiyedatiwa ya dakatar da dukkanin Kwamishinonin jihar baki daya nan take.

Hakan na kunshe ne ta cikin wata sanarwa da sakataren yada labaransa, Prince Ebenezer Adeniyan, ya fitar a ranar Laraba.

Advertisement

Abin da ya sa Hisbah take neman fitattun yan Tiktok shida a jihar Kano

Sanarwar ta umarci dukkanin Kwamishinonin da manyan sakatarori gwamnatin jihar da su sauka kan mukamansu nan take.

Sanarwar ta kara da cewa gwamnan ya kuma umarci dukkanin masu bai wa tsohon gwamnan da ya rasu, marigayi Rotimi Akeredolu shawara da su ajiye mukamansu.

Advertisement

A watan da ya gabata ne Leadership ta ruwaito yadda gwamnan ya rasu bayan fama da rashin lafiya.

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending