DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Sabon Gwamnan Jihar Ondo, Lucky Aiyedatiwa ya dakatar da dukkanin Kwamishinonin jihar baki daya nan take. Hakan na kunshe ne ta...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Magoya bayan mataimakin gwamnan jihar Ondo, Hon Lucky Aiyedatiwa da na gwamnan jihar, Rotimi Akeredolu, na shirin gudanar da wata gagarumar...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Majalisar dokokin jihar Ondo ta rubutawa babban alkalin jihar, Mai shari’a Olusegun Odusola, da ya kafa kwamitin da zai binciki zargin...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Bacewar gawar wata dattijuwa mai shekara 63 a yayin da ake shirin gudanar da jana’izarta a ranar Asabar ya haifar da rudani...
Wasu fusatattun matasa sun jefe wani direban mota mai shekara 35 da duwatsu har lahira bisa zargin sa da kashe mutum biyu tare da raunata wasu...