Connect with us

Business

Farashin dala ya kara faɗo a Nijeriya  

Published

on

DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN

 

Jaridar Inda Ranka ta rawaito cewa kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau a Kasuwar Wapa

 

1. Dollar zuwa Naira

 

Advertisement

Siya = 1070 / Siyarwa = 1080

 

Pounds zuwa Naira

 

Siya = 1420 / Siyarwa = 1450

 

Advertisement

Yuro zuwa Naira

 

Siye = 1200 / Siyarwa = 1230

 

Riyals zuwa Naira

 

Advertisement

Siye = 278 / Siyarwa = 288

 

CFA Zuwa Naira

 

Siya = 1470 / Siyarwa = 1500

 

Advertisement

Yan Zuwa Naira

 

Siye = 120 / Siyarwa = 125

 

UAE Durham Zuwa Naira

 

Advertisement

Siye = 290 / Siyarwa = 310

Kungiyar Kwadago Za Ta Shiga Yajin Aiki Kan Cin Zarafin Shugabanta, Joe Ajaero.

Wannan na zuwa ne bayan Shugaban kwamitin sauya fasalin hanyoyin tattara haraji na kasa, Taiwo Oyedele ya baiwa ‘yan Najeriya tabbacin cewar sabbin tsare-tsaren da gwamnati ta bullo da su kan batun canjin kudin kasashen waje, za su tema

ka wajen inganta darajar Naira.

 

 

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending