Interview
Dujiman Giade Ya Tallafawa Marayu da Marasa Galihu Kimanin 400 da Tallafin Kudi
DAGA MUHAMMAD SARKIN YAƘI
Dujiman Giade Ya Tallafawa Marayu da Marasa Galihu Kimanin 400 da Tallafin Naira Dubu 10,000 Domin Su Dogara da kansu A ƙaramar Hukumar Giade
A Jiya ne Alh Zahraddeen Aminu Abubakar Dujiman Giade Ya Tallafawa al’umma marayu da Marasa Galihu Domin Ganin sun Dogara da kansu Duba da halin da ake ciki Na Yau Da kullum
An Tsige Matashi Daga Sarautar Gargajiya Saboda Goyon Bayan Zanga-zanga
A nasa Jawabin Alh Zaharaddeen Aminu Abubakar (Dujiman Giade) Ya shawarci waɗanda suka rabauta da Tallafin dasuyi Amfani dashi Ta Hanyar da Yadace Domin dogaro da kansu.