Connect with us

News

A kalla mutane ashirin 20 sun rasa rayukansu a Wani hari da kungiyar Al Sha,bab ta Kai Wani hotel

Published

on

Somaliya
Spread the love

Daga Yasir sani Abdullahi 

Hukumomin kasar Somaliya a ranar Lahadi suka kawo karshen wani kazamin harin da aka kashe akalla mutane 20 tare da jikkata wasu da dama a lokacin da wasu ‘yan bindiga suka kai hari a wani otel da ke babban birnin kasar .somaliya

An dauki sama da sa’o’i 30 ne kafin sojojin Somaliya suka iya kakkabe mayakan da suka kutsa kai cikin otel din Hayat na Mogadishu a yammacin Juma’ar da ta gabata, a wani harin da suka fara da fashewar abubuwa masu karfi.

VOA ta rawai to “A yayin harin, jami’an tsaro sun ceto fararen hula da dama da suka makale a otal din, ciki har da mata da yara,” in ji kwamishinan ‘yan sanda Abdi Hassan Hijar, ya shaida wa manema labarai.

Advertisement

Har yanzu ‘yan sanda ba su bayar da cikakken bayani kan yadda harin ya auku ba, kuma ba a san adadin ‘yan bindigan da suka shiga otal din ba

Otal din dai Mai suna hayat Wani shahararre n da yake kusa da sashin buncike laifuffaka ta somaliya ne dake tsakiyar burnin kasar somaliya

 

Advertisement

Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *