News4 hours ago
Mutane Biyu Sun Mutu, Ɗaya Ya Jikkata A Mummunan Taho Mu Gama Tsakanin Tireloli
Mutane biyu sun rasa rayukansu, yayin da mutum ɗaya ya jikkata bayan wasu tireloli biyu suka yi mummunan taho mu gama a kan titin Sagamu–Ikorodu Expressway...