News4 hours ago
Dakarun Soji Sun Hallaka Yanta’adda 662, Sun Ceto 951 Da Aka Sace Cikin Watanni Uku
Hedkwatar Tsaron Nijeriyar ta ce dakarunta sun kashe ’yanta’adda 662 da sauran gungun masu laifi, sun kama mutane 1,084 da ake zargi, kuma sun ceto mutane...