Connect with us

Politics

BUK Ta Kori Dalibai 171 Kan Takardun Shaidar Shiga Na Bogi

Published

on

buk new 3
Advertisements
Advertisements
Spread the love

Jami’ar Bayero da ke Kano (BUK) ta kori ɗalibai 171 bisa bisa samunsu da laifin gabatar da takardun bogi wajen neman cancantar samun gurbin karatu a jami’ar.

An yanke wannan hukunci ne a taron Majalisar Gudanarwar Jami’ar karo na 433 da aka gudanar a ranar 4 ga Maris, 2026, bayan nazarin rahoton kwamitin bincike kan sahihancin takardun shiga jami’a.

Peter Obi, Seyi Makinde sun halarci taron Kwankwaso

Advertisement

Rahoton ya nuna cewa ɗaliban sun yi amfani da takardun bogi domin samun gurbin karatu, abin da ya saɓa wa dokokin jami’ar.

Haka kuma, majalisar ta amince da korar wani ɗalibi daga sashen injiniyan gine-gine, bayan an same shi da laifin kai hari ga masu sa ido lokacin jarabawa.

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending