DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Wasu ‘yan bindiga a jihar Zamfara sun yanke hannun wani mazaunin garin mai suna Samaila Muhammad. An kai...
DAGA YASIR SANI ABDULLAH Kungiyar Malaman Jami’o’i ta Najeriya (ASUU) ta sanar da mayar da yajin aikin da take yi zuwa na...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Tsohon Gwamnan Jihar Kano kuma Sanatan Kano ta Tsakiya, Ibrahim Shekarau, ya sanar da ficewarsa daga jam’iyyar NNPP zuwa PDP...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Babbar Kotun Tarayya ta yi watsi da bukatar tura fitaccen dan sanda da aka dakatar, DCP...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Ƙungiyar malaman jami’oi a Najeriya, ASUU ta yanke shawarar tsawaita yajin aikin da take gudanarwa. ...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMADU ZAHRADDEEN Mataimakin shugaban kasa Yemi Osinbajo ya bukaci kasashen duniya da su daina kwatanta Najeriya da wasu...
DAGA MUSLIM YUNUS ABDULLAHI Wani mamakon ruwan sama da aka tafka ya yi sanadin raba daruruwan mutanen kauyen Karnaya da...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Dan takarar gwamnan jihar Kano a karkashin jam’iyyar Action Democratic Party kuma dan majalisar wakilai na...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Hukumar kashe gobara ta jihar Kano ta tabbatar da mutuwar mutane uku, yayin da wasu...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Chelsea ta sake nuna sha’awarta a kan dan wasan gaba na Crystal Palace Wilfried Zaha, dan...
DAGA YASIR SANI ABDULLAH Masarautar Saudiyya za ta yi wa masallatai masu dadadden tarihi a yankin Makkah garambawul domin kara...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Dan wasan gaban Tottenham Hotspur, Harry Kane ya ci kwallo 201 tun fara sana’ar tamaula,...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Hasashe ya nuna cewa, al’ummar garin Zariya da ke Jihar Kaduna sun fi kowa jin radadin yajin aikin Kungiyar...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Tsohon Sarkin Kano, Khalifa Muhammad Sanusi II, ya bukaci ‘yan Najeriya da su yi addu’a tare da...
DAGA MARYAM BASHIR MUSA Daraktar sashen tattara bayanan sirri ta Amurka Avril Heinz, ta bayyana cewa ofishinta zai jagoranci bitar wasu...
DAGA MUSLIM YUNUS ABDULLAH Wasu abokan juna su uku, Peter McConville da Abdullahi Salah da kuma Pavel Krechetove, sun kafa tarihi...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Dakarun bincike na rundunar ‘yan sandan Najeriya reshen Jihar Legas sun kama wani mutum da zargin...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Tsohon mataimakin shugaban ƙasa kuma dan takarar shugabancin ƙasa na jam’iyyar PDP a zaɓen 2023, Atiku Abubakar ya...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Rikici tsakanin ƙungiyoyin da ke biyayya ga gwamnatocin Libya biyu ya yi sanadiyyar kashe mutum...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Dan kwallon Juventus ya fitar da wannan sanarwar ta hannun lauyansa ranar Lahadi, ya kara da cewar...