Dakarun Sojin Najeriya sun ce sun kashe aƙalla ’yan ta’adda 438 daga ƙungiyoyin Boko Haram da ISWAP a cikin tsawon watanni bakwai da suka gabata, yayin da...
Tsohon Hafsan Sojojin Kasa, Laftanar Janar Tukur Yusuf Buratai (mai ritaya), ya tsallake rijiya da baya a ranar Juma’a, bayan da motocin da ke dauke da...
Wasu mayaƙan Boko Haram sun kai hare-hare kan sansanonin sojojin Najeriya guda biyu da ke Jihar Borno, inda suka kashe wasu sojoji, kamar yadda rahotanni suka...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI A yau 28 ga watan Nuwamba ake cika shekaru 10 cif da Kungiyar Boko Haram, ta kai mummunan harin daya tayar da...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Wani harin mayakan boko haram kan masallata yayi sanadiyyar mutuwar mutane 34, a garuruwan Mafa, Tarmuwa dake jihar Yobe a arewa maso...
DAGA UMAR IBRAHIM HOTORO Mayakan Boko Haram sun kashe wani hafsan soja da wasu ’yan sa-kai biyu a wani ƙazamin hari a sansanin sojoji a...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Wasu da ake zargin mayakan Boko Haram ne sun hallaka akalla mutane 11 masu saran itace a Karamar Hukumar Damboa da...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Akalla jami’an tsaron gwamnan Jihar Yobe, Mai Mala Buni shida ne suka samu rauni yayin wani harin da ‘yan ta’addar Boko...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Hukumar kula da shirin masu hidimtawa kasa ta fara aikin wayar da kan masu hidimitawa kasa kafin rarraba su zuwa wurare...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Wasu mahara da ake zargi mayaka masu ikirarin jihadi ne sun kashe mutane 13 ciki har da sojoji 3 a jihar...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Wani babban kwamandan kungiyar Jama’atu Ahlus-Sunnah lid-Da’wah wa’l-Jihād wanda aka fi sani da Boko Haram, Khaid Malam Ali da, Bunu Umar...
Yan ta’addan Boko Haram sun sheka lahira, wasu akalla 135 tare da iyalansu sun mika wuya ga sojojin Najeriya a Karamar Hukumar Bama...
Dakarun hadin gwiwar soji sun dakile wani harin kungiyar Boko Haram a garin Monguno da ke Arewacin Jihar Borno. Majiyoyi sun shaida wa Zagazola Makama, wani...
Gwamnatin Tarayya ta ce mayakan Boko Haram sun hallaka malaman makarantu 2,295 a jihohin Borno da Yobe da Adama tsakanin shekarar 2009 zuwa 2018,...
An fara samun karin bayani game da mummunan farmakin da jiragen yakin mayakan saman Najeriya suka kai a sansanin mayakan Boko Haram dake dajin...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Sojojin Najeriya tare da hadin gwiwar ’yan banga a sun kashe mayakan Boko Haram takwas tare da kama daya...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Wani jirgin yakin sojin saman Najeriya samfurin Super Tucano ya kashe ’yan ta’addan Boko Haram 16 a yankin Banki...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Sojoji sun kashe shahararren dan ta’addan Boko Haram, Lawan Yashin, tare da cafke wani dauke katunan zabe 67...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Hukumomi a Jihar Borno da ke arewa maso gabashin Najeriya, sun ce sun fara rasa wuraren da za su...