News2 years ago
DA DUMI-DUMI: Iran Ta Fara Harba Makamai Masu Linzami Masu Tarin Yawa Cikin Isra’ila
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Rundunar sojin Isra’ila ta ce an harba daruruwan makamai masu linzami cikin Isra’ila daga Iran. A karon farko cikin shekaru da dama...