News4 years ago
Kotun ɗaukaka ƙara da ke Abuja ta jingine hukuncin babbar Kotun tarayya kan rikin APC a Kano.
Daga yasir sani abdullahi A baya dai Kotun tarayyar ta yanke hukuncin rushe zaɓen mazaɓu da ƙananan hukumomi na ɓangaren Gwamna Ganduje. Sai dai a...