News2 months ago
WOFAN Ta Naɗa Dayyab Umar Mai Mai Rano a Sabon Matsayi Bayan Ritayarsa Daga Radio Kano
Ƙungiyar Women Farmers Advancement Network (WOFAN) ta naɗa tsohon Daraktan Sashen Labarai na Radio Kano, Dayyab Umar Mai Mai Rano, a matsayin mai ba ta shawara...