Politics2 years ago
Zan kawo cigaba mai dorewa matukar Alumma suka bani damar darewa Shugabancin Ƙaramar Hukumar Kura -Hon Salisu Kura
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Ɗan Takarar Kujerar Shugabancin Ƙaramar Hukumar Kura ta Jihar Kano dake Arewacin Najeriya, Honarabul Salisu Mahmud Kura ya bayyana ƙudirinsa na...