News
Shugaban NAHCON Sheikh Abdallah Saleh Pakistan Ya Yi Murabusl
Shugaban Hukumar Aikin Hajji ta kasa NAHCON Sheikh Abdallah Saleh Pakistan ya yi murabus.
Rahotanni na bayyana cewa shugaban hukumar kula da aikin hajji ta Najeriya, Sheikh Abdullahi Saleh Pakistan ya ajiye mukaminsa.
Karin bayani na nan tafe….Karin bayani na nan tafe….
