Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya nuna nasarorin da kasar ta samu duk da kalubalen tsaro da koma bayan da annobar coronavirus ta haifar wa kasar. Shugaba...
Daga MMZ Rundunar sojojin saman Najeriya dake aiki a rundunar yaki da yan bindiga a jihar Zamfara, da ake kira Operation Hadarin Daji yanzu haka na...
Daga MMZ Fitacciyar jarumar fina-finan Hausar nan, kuma daya daga cikin manyan jarumar fim din nan mai dogon zango na Labarina, Nafisa Abdullahi ta ce za...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Newcastle ta tuntuɓi Arsenal kan ba ƙungiyar aron Pierre-Emerick Aubameyang, dan wasan gaba mai shekara 32 da ke fuskantar matsala da kocinsa Arteta. (Sunday Mirror)...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin A daidai lokacin da aka shiga sabuwar shekarar ta 2022 miladiya, ‘yan bindiga a jihar Zamfara da ke arewa maso yammacin Najeriya...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Kungiyar Kwadago ta Najeriya NLC, ta dage cewa ma’aikata da talakawa ba za su sake amincewa da karin farashin man fetur da...
Shugaba Muhammadu Buhari ya yi watsi da wasu karin ayyuka 6,576 da Majalisar Dokokin ƙasar ta ƙara a kasafin kudin 2022. Shugaban ya ce sanya ayyukan...
Kocin Super Eagles na rikon kwarya, Austin Eguavoen ya bayyana cewa dan wasan gaban Watford, Emmanuel Dennis ya shaida masa cewa kungiyarsa ta yi masa barazanar...
Kocin Liverpool, Jurgen Klopp ba zai buga wasan da kungiyarsa za ta yi da Chelsea a gasar Premier ranar Lahadi ba, bayan da ake zargin an...
Tsohon ɗan majalisar wakilai mai wakiltar ƙananan hukumomin Ƙiru da Bebeji Abdulmuminu Jibrin Kofa ya tabbatar da cewa Bola Ahmed Tinibu zai tsaya takarar shugabancin Najeriya...
Sojojin Najeriya a ranar Asabar sun hallaka kasurgumin dan bindigar nan da ya addabi yankin Birnin Magaji na Jihar Zamfara, Alhaji Auta. Kazalika, sojojin sun kuma...
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya jinjina wa duka yan Najeriya bisa ƙarfin hali da juriya da suka nuna a shekarar da ta gabata ta 2021, sakamakon...
Fadar Shugaban Kasa ta mayar da martani kan jawabin da bangare daya na Jam’iyyar APC a Jihar Kano ya yi cewa Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya...
Tottenham za ta dauko Philippe Coutinho mai shekara 27 daga Barcelona a kyauta, amma Barca ta fi son mika shi ga Everton ko Arsenal domin za su biya ta fam miliyan...
Iyalan Alhaji Bashir Usman Tofa sun musanta labarin rasuwarsa da ake yaɗa wa a kafafen sada zumunta. Ɗaya daga cikin makusantansa Alhaji Ahmed Na’abba ne ya...
Barka da shigowa sabuwar shekara 2022
Fitaccen mawakin nan na Kudancin Najeriya, David Adeleke, wanda aka fi sani da Davido, ya bayyana abin da ya samu a shekarar 2021 mai karewa. A...
Kabiru Fulatan Sa’o’i 24 ne aka dage wasanni uku daga cikin wasannin mako na 4 na Hukumar Kwallon Kafa ta Najeriya (NPFL). Kamfanin Gudanarwa na League...
Hukumar Ci gaban Fasahar Zamani ta Ƙasa, NITDA ta ce ta horar da ƴan Nijeriya 120,000 a faɗin ƙasar nan a kan Ilimin Fasahar Zamani. Darakta-Janar...