News2 years ago
Tirqashi: Abin Ya Wuce Satar Kaya A Cikin Unguwanni Har Ya Kaiga Ana Sata A Maƙabartu.
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Jami’an Bijilante sun kama wani mutum mai suna Bauhari da ake zargi da satar allunan Maƙabartar Unguwa Uku dake karamar Hukumar Tarauni...