News4 years ago
Ana yin ƙarin gishiri a labaran tulin bashi da taɓarɓarewar tattalin arzikin – Hadimin Buhari.
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN. Babban Hadimin Shugaban Ƙasa kan Harkokin Jama’a, Ajuri Ngelale, ya kare mulkin Shugaba Muhammadu Buhari, inda ya ce masu yawan...