News3 hours ago
Kwalliya ta biya kuɗin sabulu: Mahalarta taron ASCON sun yabawa masu shirya taron bisa kulawa ta musamman da suke ba su.
Mahalarta taron ASCON anan kano sun yaba da yadda masu ruwa da tsaki na Hukumar ASCON bisa zakulo ƙwararru kuma gogaggun masana domin horas da su...