Fiye da mutane 5,000 daga ƙauyuka sama da 12 sun tsere daga gidajensu a Jihar Sokoto, sakamakon barazanar da wani gawurtaccen ɗan bindiga, Bello Turji, ya...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Shahararren ɗan bindigar nan da ya yi ƙaurin suna wajen satar mutane da karɓar kuɗin fansa, Bello Turji, ya zargi gwamnan Zamfara...