News2 years ago
Jami’ar Sokoto ta karyata rade-radin da ake yadawa na cewa wasu ‘yan bindiga sun kai hari Makaranatar
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Hukumar gudanarwar Jami’ar Usmanu Danfodiyo ta jahar Sokoto ta karyata rade-radin da ake yadawa na cewa wasu ‘yan bindiga sun kai hari...